Farillai, Sunnoni da kuma Mustahabban Alwala


FARILLAN ALWALA

Farillan alwala guda bakwai ne:

• Niyya

• Wanke Fuska
• Wanke hannaye zuwa gwiwar hannu
• Shafar kai
• Wanke kafafuwa 
• Cuccudawa
• Gaggautawa

SUNNONIN ALWALA

Sunnonin Alwala guda takwas ne :

• Wanke hannaye zuwa wuyan hannu
• Kurkure baki
• Shaka ruwa
• Fyacewa
• Juyo da shafar kai
• Shafar kunnuwa
• Sabunta ruwa agaresu
• Jeranta tsakanin farillah

MUSTAHABBAN ALWALA

Mustahabban Alwala guda bakwai ne :

• Yin bismillah
• Goga asuwaki
• Kari akan wankewa ta farko a fuska da hannaye
• Farawa daga goshi
• Jeranta sunnoni
• Qaranta ruwa a nisa gabobi
• Gabatar da dama kafin hau.


Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Jadawalin Fina-Finan Algaita

TARIHIN JARUMI MAHESH BABU