MAHESH BABU Sunansa Mahesh babu, ana masa lakabi da Naani, an haifeshi a 9 ga watan Agusta 1975. Shine da na hudu daga cikin biyar na 'ya'yan jarumi Krishna da Indira.Mahesh ya zauna a chennai lokacin yarintarsa tare da kakarsa Durgamma da sauran ahalin. . Saboda busy da mahaifinsa yake shiga ta harkar fim yasa yayansa Ramesh yake kula dashi akan lamuransa. Ya kan buga wasan Cricket a VGP Golden Beach a garin chennai. Yayi makarantar ST. Bede Anglo tareda jarumi Karthi da suke matsayin abokai, sannan ya tafi Loyola College inda yayi Digiri a fannin Bachelor of commerce. . A wata tattaunawa da muka yi da jarumin yace, Shi da jarumi Vijay sun kasance abokai na kusa a lokacin da suke kwaleji daya tun kafin su shigo harkar fim. Bayan ya gama karatu ya sami Mai bada Umarni L. Satyanand domin samun karin kwarewa ta fanin acting, na tsawon wata uku zuwa hudu. Yana daya daga cikin jaruman da s...
Comments
Post a Comment