HANYA MAFI SAUQI DON SAUKE STATUS A WAYAR ANDROID
YADDA ZAKU DAUKO HOTO KO BIDIYO DAGA STATUS NA WHATSAPP BA TARE DA WATA MANHAJA BA
Biyo bayan rufe sauran Whatsapp da kamfanin whatsapp suka yi kamar GB whatsapp, OM Whatsapp, OA Whatsapp, JT Whatsapp dadai sauransu, sai mutane suka shiga damuwa game da sabon whatsapp da suke amfani dasu yanzu wanda shine asalin Whatsapp mai kyau. Domin kuwa shi wannan ba'a sauke (Download) hoto ko bidiyo na status a cikinsa.
Shine yau muka sakaɗo muka lalubo hanyoyi guda biyu mafi sauQi don saukewa ba tare daka ɗauko wani Status App ba. Amma a halin yanzu zamu fara ne ta kan Hanya ta farko
Abubuwan da ake buQata yayin wannan aiki sune kamar haka :
~ Wayar Android
~ Manhajar Vidmate
~ Whatsapp
~ Data (MB)
HANYA MAFI SAUQI DON DAUKO HOTO DAGA INSTAGRAM
MATAKAN DA AKE BI
Da farko dai ana so kuje ku dauko Whatsapp a Playstore Domin anan ne zaku samu na asalin, saboda a browser zasu iya baku wanda ba shi bane, sai kuma ku dauko Manhajar Vidmate a Browser domin babu ita Playstore, ko kuma.
Bayan duk kun dauko su saiku fara saita Whatsapp din, bayan kun kammala budewa sai ku tafi wurin Status ku bude su, abinda yasa nace ku bude su shine dole saikun bude kun gani in kuma Bidiyo ne ku kalle sa har Qarshe idan ba haka ba abunda muke buQata ba zai yiwu ba. Idan ku gama kallon wadanda kake da buQata sai kuma ku fito ku shiga Vidmate.
Saiku tsaya ya gama budewa, sai ku duba a tsanake daga sama a Qasan wurin Nema (Searching) za kuga inda suka jero muku Hotunan Chat kala-kala, saiku duba a cikinsu zakaga Hoton Whatsapp sai ku danna kansa.
Kuna danna kansa kawai za kuga ya watso muku hotunan da kuka kalla a Status din,
Nan saiku duba wanda kuke da buQatar saukewa sai ku danna kansa, kuna dannawa hoton sai bude sai ku a Qasa za kuga wasu alamomi biyu.
Alama ta farko alama ce ta saukewa (download) sai kuma alama ta biyu mai hoton whatsapp din, to sai ku danna alamar farko ta saukewa shikenan zai rubuto muku wani rubutu a Qasa kamar haka “Saved to Gallery”. Shikenan ka sauke sa izuwa wayarka.
Daga nan sai ku tafi ku shiga gallery ku nemi Folder mai suna “Download” anan za kuga abunda kuka dauko.
Alhamdulillah
Ga duk wanda ko wacce suka sami matsala zasu iya tuntuba ta ta wadannan hanyoyi :
👉 Call/Whatsapp : +234 81 385 846 63
👉 Facebook : Nasiri Bin Muhammad
👉Email : nasirumuhd95@gmail.com
Mun gode

Comments
Post a Comment