YADDA AKE DAUKO HOTO DAGA INSTAGRAM BA TARE DA WANI APPLICATION BA

Assalamu Alaikum maziyarta wannan shafi namu mai albarka, dafatan kuna cikin Qoshin lafiya da walwala. A darasinmu na yau muna dauke da yadda zaku ke dauko hoto a Shafin Instagram ba tare da wata Manhaja (App) ba.
Abubuwan da ake buQata yayin wannan al'amari sune :
1. Opera Mini (Latest Version)
3. Data Isasshiya
4. Instagram Account
YADDA AKE DAUKO BIDIYO DAGA FACEBOOK ZUWA WAYAR ANDROID BA TARE DA WATA MANHAJA BA (APPLICATION)
GA YADDA AKEYI
Da farko dai ku tabbata Operarku Latest Version ce, wato Sabuwa ce. Idan kuma ba sabuwa bace toh sai kuje Playstore ko browser ku dauko sabuwar.
• Bayan kun dauko ta kuna shiga, sai ku dubi sama zaku ga inda aka saka “Search or enter address”, sai ku latsa wannan wajen ku danna www.instagram.com sai ku danna Go
• Anan take zai fara loading ya watso muka Shafin Instagram inda ake buQatar ka shigar da bayananka
Sai ku shigar dasu ku danna Log In
• Daga nan zai fara loading, sai ku jira ya gama. Yana gamawa zai kawo ku shafinku na Instagram.
• Anan sai ka nemo hoton da kuke buQatar daukowa, Amma kar ya kasance ka bude shi ka barshi yazo a Qaraminsa kamar yadda kuke gani a hoton Qasa.
• Sai ku danne (Long Press) hoton, zai kawo muku wasu jadawali na rubutu, sai ku duba a hankali a wajajen Qarshe zaku ga an rubuta “Save Image”, sai ku danna shi.
• Nan take zai Qara nuno muku wani jadawalin, sai ku duba a tsanake ku danna “Download”.
Shike nan Hoton zai sauka izuwa wayoyinku.
JARUMA YAZILA Littafi na Daya Part 1
~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~
Dafatan kun fahimci wannan darasi. Ga duk mai BuQatar tambaya zai iya ajiyeta a wurin Sharhi (Comment). Mun Gode

Comments
Post a Comment